Wata mata 'yar kasar Mali da ta haifi jarirai tara ta bayyana cewa kula da su yana da wuya. Halima Cisse ta ce kudin asibitin su ya kai kimanin N378,922,650.60....
Wasu yan bindiga da ake kyautata zato yan kungiyar asiri ne kashe tare da datse kan kwamandan wata kungiya sa kai a Umudioga,ƙaramar hukumar Emohua, jihar River...
Wasu mutane ɗauke da makamai sun farmaki motar bus dake ɗauke da ɗaliban makarantar kwalejin sojojin ruwa, inda suka yi awon gaba da su baki ɗaya a jihar Edo....
No comments:
Post a Comment