A halin yanzu, EFCC ta sake gano wasu sabbin N90b bayan N80 biliyan da ake zargin AGF Idris da kwashewa daga lalitar FG.Ya ambaci sunan minista da wasu jami'ai....
Jam'iyyar APC ta tsayar da ranar Litinin da Talata su zama ranakun tantance wadanda suka siya fom din takarar shugabancin kasa a karkashin inuwar jam'iyyar....
A ranar Lahadin da ta gabata, Zulum, wanda ya samu rakiyar Dige Muhammed, shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Borno, da Zainab Gimba, 'yar majalisar tara...
No comments:
Post a Comment