Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi lll, ya riski magabatansa a daren Juma'a, wanda hakan ya kawo karshen shekaru 52 da ya yi a karagar mulkin masautar Oyo....
Gabannin babban zaben 2023 akwai akalla yan siyasa 42 da suka nuna sha'awarsu a kan kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Suna ci gaba da tuntubar manya....
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe jami'an yan sanda uku a ranar Asabar, 23 ga watan Afrilu a jihar Kogi yayin da suka kai farmaki a hedikwatar su na Adavi....
No comments:
Post a Comment