Jam'iyyar APC tana neman Gwamnan PDP da za tayi wuf da shi, ta na harin na Akwa Ibom bayan jihohin Ebonyi da Kuros Riba, an roki gwamna Udom Emmanuel ya bar PDP...
Kila APC ta kyale 'Yan Arewa su nemi tikitin shugaban kasa bayan ta shiga tsilla-tsilla. Babu tabbacin 'dan takarar shugaban kasar da za a tsaida zai bar Arewa....
Ran mutum daya ya salwanta a wani farmaki da 'yan fashi da makami suka kai wa tawagar basarake a Abia, Mai Martaba Eze Injiniya Ude, tare da wasu mutum hudu....
No comments:
Post a Comment