A wani labari mara dadi, majiyoyi sun bayyana cewa, wasu gungun 'yan Boko Haram sun afkawa sojoji, inda suka hallaka wasu da dama tare da raunata janar na soji....
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma ya yi kira ga gwamnatin tarayya akan samar da kudade na musamman don biyan yankin kudu maso gabas asarorin da su ka tafka yayin...
Rundunar sojin Najeriya ta karyata jita-jita da ake yadawa a yankunan kudu maso gabas cewa, sojojin na kokarin gina rugar Fulani don cimma wani buri a yankin....
No comments:
Post a Comment